Labaran Kannywood

Gaskiyar Magana Akan Auren Minal Izzar So – Labarai.com.ng

Tun daga shekaran jiya ne aketa yama didi da labarin cewa fitacciya kuma wadda take taka leda a masana’antar Kannywood Minal Izzar So wadda tayi shura ne a cikin shirin nan mai dogon zango na Izzar So.
Idan baku manta ba ko a watannin baya an gano hotunan jaruma Ummi Rahab tare da wani matashin mawaki mai suna Sammani AA yaron Adam A Zango,a lokacin jama’a sukayi ca suna zaton mawakin ne zaiyi wuf da ita,sai daga baya a aka bayyana cewa ashe a cikin Shirin wata Waka ce ta Soyayya aka dauki hotunan.
Sai dai na Minal Izzar So har yanzu ba’a tantance ba amma anfi zaton itama duka acikin shirin fim ne.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!