Labaran Kannywood
Gaskiya Ta Bayyana Akan Auren Fatima Ali Nuhu Da Shamsu Dan Iya

A wani labari da muka samu yana ta karade shafukan sada zumunta musamman ma shafin nan na TikTok,cikin bidiyon dake yawo an bayyana wata iriyar murya wacce take ta robots wacce itace takeyin maganar ba muryar mutum ba.
Tun bayan hakanne muka baza komar wakilan mu domin jin gaskiyar batun.
An tabbatar mana da cewa wannan labarin kanzon kurege ne ko kuma muce shashi fadi ne ba gaskiya ba.
Zaku iya kallon irin bidiyon dake yawo anan kasa 👇👇👇👇