Mu'az Magaji Dan Sarauniya Win-Win
Ganduje Ya Tsige Mu’az Magaji Dan Sarauniya Win-Win
Gwamnan Jihar Kano,Dr Abdullahi Umar Ganduje ya Tsige Mu’az Magaji Dan Sarauniya daga kan kujerarsa.
Ga dai abunda Dan sarauniyar ya wallafa a shafinta bayan fitowar sanarwar daga fadar gwamnatin Jihar Kano.
Www.labarai.com.ng