Uncategorized

Ga Masifar Da Biyawa Kai Bukata Ba Tare Da Aure Ba Take Janyowa, Subhanallahi Kalli Fa!

Wannan ce Masifar da biyawa kai bukata ba tare da aure ba take janyowa.

Sanin kowa ne idan har mutum ya kai shekarun girma kuma bashi da halin yin aure,Annabi S.A.W ya bamu shawarar yin azumi har sai Allah ya hore mana damar yin aure din.

Sai kuma wasu marasa hakurin suke aikata haramun,suke biyawa kansu bukata ta hanyar gamsar da kansu ba tare da sunyi amfani da mace ba.

Wannan masifa ce wadda an jima ana so aga an kawar da ita amma kuma hakan yaci tura,sai dai mai karatu shin kasan illolin da yin hakan yake haifar wa?

Ba tare da bata lokaci ba,zamu saka muku bidiyo a kasa domin ganin illar aikata hakan a addinance da kuma a lafiyance.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!