Labaran Kannywood

Fyaden Da Akayiwa Rahama Sadau,Asiri Ya Tonu Yanzu-Yanzu

Fitacciyar jarumar Hausa wadda duniya ke yayi wadda ta gudanar da bikin zagayowar ranar Haihuwar ta a jiya 7 ga watan Disambar da muke ciki.
Tuni dai wani labari yake ta ya mutsa hazo ana fadin cewa jaruma Rahama Sadau ba budurwa bace ana fakewa da cewa ita jarumar ce ta fada da kanta bawai sharri akayi mata ba.
Tun a kwanakin baya jarumar ta gabatar da wani sabon shiri wanda Turawa sukewa Lakabi da Q&A wato a Hausance Tambayoyi da Amsoshi.
A cikin shirin ne wani masoyin jarumar ya tambaye ta shin ita cikakkiyar Budurwa ce sai kwatsam ta bashi amsa da cewa a’a sannan ta bashi ba’asi game da tambayar da yayi mata.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!