Labaran Kannywood
Fitattun Hotunan Jaruma Rahama Sadau Da Suka Dauki Hankali – Labarai.com.ng
Fitattun hotunan babbar Jarumar Kannywood dinnan wadda kusan babu kamarta domin kuwa halin ta na dabanne ba kamar sauran taurarin Kannywood din ba. Jarumar ta wallafa hotunan nata ne a jiya sannan ta karasa saka ragowar a yau da safe duka a shafin jarumar na Instagram.
Www.labarai.com.ng