Labaran Kannywood

Fim Din Batsa: Hukumar Tace Finafinai Ta Saka A Kamo Wanda Suka Shirya Fim Din Makaranta

Hukumar tace finafinan Hausa na Kannywood ta baza komar ta akan a kamo wanda suka shirya fim dinnan da aka fara tallar shi wanda aka nuna yadda ake jima’i kiri-kiri da kuma abubuwan da suka shafi manya da bai kamata yara su gani ko suji ba.

Daman tun bayan da aka fara haska tallar shirin mutane da dama sunyi Allah wadai dashi saboda yin hakan ya sabawa Addini da kuma Al’adar Malam Bahaushe.

Shin mene ra’ayinku akan wannan lamarin?

Zaku iya kallon cikakken bayanin ta cikin bidiyon dake kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/U9l_eykQa4A

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!