Labaran Kannywood

Fatima “Yar Ali Nuhu Ta Girgiza Kannywood,Kalli Rawar Da Takeyi Fa

Bayyanar wani faifan bidiyo na Fatima Ali Nuhu “ya a wajen jarumi Ali Nuhu ya bar baya da kura,mutane da dama na fadin cewa mai yasa Jarumin baibar diyar tashi tana harkar fim ba.
Sai dai koda akayi hira dashi da kuma kanin Fatima din wato Ahmad sun bayyana cewa Fatima din bata da sha’awar harkar ne baki daya,ita tafi son harkar kwalliya.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!