Labaran Kannywood

Fatima Ali Nuhu Ta Bawa Duniya Mamaki,An Bawa Nana Izzar So Kyautar Sabuwar Mota – Labarai.com.ng

“Yar fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood kuma jigo wanda ya bada gudunmawa sosai wajen ganin masana’antar ta kafu wato jarumi Ali Nuhu,Fatima Ali Nuhu ta kara shekara daya daga cikin shekarunta,hakan nema yasaka manya da kanana dake fadin duniyar Kannywood suke taya diyar Jarumin Ali Nuhu murnar zagayowar ranar haihuwar ta.

Haka zalika fitacciyar jarumar nan Rukayya Dawayya taja hankalin mutane da kuma wata budurwa mai suna Hajara Yahaya a shafin TikTok.

Haka ma dai munzo muku da labarin yadda aka bawa fitacciyar jarumar Kannywood Nana Izzar So kyautar mota dankareriya.

Zaku iya kallon cikakken bayanin a bidiyon da zamu kawo muku anan kasa.

Kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu a koda yaushe.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!