Uncategorized

Fati Washa tana daga cikin Jaruman da tauraruwarsu ke haskawa a Kannywood.

Fatima Abdullahi wadda aka fi sani da Fati Washa, tana daga cikin fitattu a fagen wasan Hausa na Kannywood.

Jarumar ta shafe aƙalla shekaru 8 tana fitowa a cikin wasan Hausa. Kuma tana daga cikin waɗanda suke da tarin masoya a fannin.

Fati Washa ta fito a fina-finai sama da 100, tun farkon kasancewarta a fannin. Kuma an haife ta ne a garin Kaduna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!