Labarai

Farfesa Yemi Osibanjo ya bayyana cewa matsalar tsaro a Nigeria tana bukatar nazari na musamman.

 Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ce lamarin tsaron Nigeria yana buƙatar duba na tsanaki idan har ana son a shawo kan lamarin.

Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana haka ne a jiya Asabar yayinda yake gabatar da jawabi na musamman yayin wani taro da Jami’ar Obafemi Awolowo ta shirya karo na 45.

Ya bayyana cewa, “matsalar tsaro da take ta’azzara tana da babbar alaƙa da cinikayyar makamai da waɗansu ɓatagaribsuke a ɓoye kuma dole a nemi hanyar daƙile hakan.

Osinbajo ya ce, ya zama wajibi Nigeria ta nemi hanyar da zata rinƙa ƙera makamanta a cikin gida domin magance matsalar tsaro.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!