Uncategorized
Farfesa Mansur Sokoto yayi kakkausar suka ga Shugaba Buhari
Shehin Malamin yayi kakkausar suka cikin wani bidoyo da ya gabatar jiya a garin Sokoto, inda yake zargin Buhari da gaza cika alƙawuran da yayiwa ƴan Nigeria.
Dr Mansur Sokoto ya kuma nuna alshininsa bisa yadda Shugaba Buhari ya shure ƙafa yaƙi zuwa ta’aziyyar mutane 42 da aka kashe a Sokoto amma ya tafi Lagos bikin ƙa
Www.labarai.com.ng