FANAN 1&2
FANAN: Mansura Isah Tace Ta Kafa Tarihi Akan Fim Din FANAN
Jaruma Mansura Isah tsohuwar Jarumar Kannywood kuma tsohuwar matar jarumi Sani Danja,ta bayyana yadda mutane suke tururuwar zuwa ganin fim din data shirya mai suna Fanan.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng