Labaran Kannywood
Duk Namijin Daya Bar Matarsa Tana Rawar TikTok Ba Zaiji Kamshin Aljannah Ba ~ Rukayya Dawayya
Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Rukayya Dawayya ta bayyana cewa duk Namijin daya bar matar shi tana rawa a shafin sada zumunta na TikTok bazai ji Kamshin Aljannah Ba.
Tsohuwar jarumar tayi cikakken bayanin dalilin ta na fadin hakan.
Sai dai mutane da dama suna ganin kamar abunda Jarumar ta fada ba haka bane wai domin ai Nishadi sukeyi acan.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng