Labarai/Addini

Dr Abdallah Gadon Kaya Ya Janye Kalamansa Da Yayi Akan Ma’aikatan Asibiti

Fitaccen Malamin nan na jihar Kano Dr Abdallah Gadon Kaya ya janye Kalamansa da yayi akan Ma’aikatan lafiya,Malamin ya fadi hakan ne a wani karatunsa da yake gudanarwa da ake haskashi a gidan Talabijin na Afrika TV3.

Tuni dai bayan da akace za’a kaishi kotu yace ya janye Kalamansa da yayi ya kara da cewa mutane su dinga yi wa malamai kyakkyawan zato.

Ga dai cikakken bayanin abunda malamin yayi anan kasa.

Youtube/c/TsakarGida

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!