Fitaccen mawakin gambarar wadda a yanzu aka fi sani da Hausa Hip-hop DJ AB ya saki sabon Album dinshi wanda yayiwa lakabi da Your Fav.
Mawakin kamar dai yadda aka saba yana sakin Album dinshi ne a duk shekara kamar yadda mawakan kudu irin su WizKid,Davido da Olamide suke yi.
Ga lyric video din Matsala by DJ AB Ft B.O.C Madaki ku kalla anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu a koda yaushe, mungode!