Labaran Kannywood

Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Daso Mamaki Awajen Taron Bude Gidan Bikin Ta – Labarai.com.ng

 A jiyane aka gudanar da shagalin bude gidan bikin jaruma Saratu Gidado wadda wasu sukafi sani da Daso.

Gurin taron ya sami mahalarta da yawa sosai,wadanda suka halarta sun hada da jigajigan Kannywood irinsu; Shugaban hukumar tace fina-finai ta Jihar Kano Isma’il Na Abba Afakallahu,Nura M. Inuwa,Dauda Kahutu Rarara,Aisha Humaira,Baballe Hayatu,da dai sauran manyan jaruman masana’antar Maza da Mata.

A nan ne mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara ya gudanar da bayanin Allah san barka daga karshe ya dalle Mama Daso da bata kyautar kudin Amurka $200,Wanda idan aka juya kudin izuwa Naira kudin ya kai kusan dubu 100,000 da “yan kai.

Wana fata kuke yiwa jarumar da bude wannan wajen shagalin?

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!