Labaran Kannywood
Dandazon Wasu Yan Mata da Zawarawa Sanye da Kayan Amare a Jahar Legas Suna Rokon Ubangiji Ya Kawo Masu Mazajen Aure.

Dandazon Wasu Yan Mata da Zawarawa Sanye da Kayan Amare a Jahar Legas Suna Rokon Ubangiji Ya Kawo Masu Mazajen Aure Kafin Karshen Shekara
An gango Wata faifan bidiyo a wani shafi na TikTok inda wasu Dandazon Yan Mata Masu Yawa sanye da kayan Amare acikin wata coci suna wakokin rokon Ubangiji Ya Kawo Masu Mazajen Aure.
Al’amarin daya matukar bawa Mutane mamaki ganin yadda yan matan sukayi dandazo kuma suka maida Hankali ga Cikakken bidiyon nan daga Kasa.