Labaran Kannywood

Dan uwa rabin Jiki, wasu Jaruman Kannywood (20) Kenan tare da Yan uwansa na jini uwa daya uba daya

Ance dan uwa rabin jiki wasu Jaruman Kannywood kenan tare da yan uwansu na jini uwa daya kuma uba daya, Ada dai jaruman Kannywood basu cika bayyana hotunan yan uwansu ba.

Kalli Cikakken bidiyon Anan 👆

Amma a yanzu bama yan uwa ba wasu harda Iyalansu da mahaifan su musamman ma idan wani Sha’ani ya tashi a Tsakanin jaruman da danginsu

Ga vedion jaruman nan tare da yan uwan nasu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!