Labaran Kannywood

Dan Marigayi Rabilu Musa Ibro Hannafi Ya Bayyana Irin Halin Da Suka Shiga Yayin Mutuwar Mahaifin Su – Labarai.com.ng

 Dan fitaccen jarumin Kannywood dinnan wanda baza taba samun kamar shi ba a Kannywood Rabilu Musa Ibro,Hannafi Dan Jarumin ya bayyana irin halin da suka shiga lokacin da Mahaifin su ya rasu.

Sannan ya bayyana wasiyar da mahaifin su yayui musu kafin mutuwar shi.

Haka zalika ya bayyana wadanda a cikin harkar mahaifin nashi suke temaka musu harma da”yan siyasa irinsu Dr Rabi’u Musa Kwankwaso.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!