Labarai
Dan Marigayi Abdulaziz Fadar Bege Yayin da aka Kaishi Ziyarar Kabarin Mahaifinsa, Allah Ya Jikan Fadar Bege Yayi masa rahama

Allah Sarki Wannan Shine Abdul Fasihu dan Marigayi Abdulaziz Fadar Bege Yayin da aka Kaishi Ziyarar Kabarin Mahaifinsa, Allah Ya Jikan Fadar Bege Yayi masa rahama
Abdul Fasihu dane ga Marigayi Abdulazeez Fadar bege a Yayinda aka kaishi Ziyara kabarin Mahaifinsa watau Fadar bege domin yi masa Addu’a.
Allah Yaji kan Fadar bege Allah Yayi masa rahama Ameen