Labaran Kannywood
Dan Jaruma Hadiza Gabon Ya Bawa Duniya Mamaki – Labarai.com.ng
Jaruma Hadiza Aliyu Gabon din ta wallafa a shafinta na Instagram,a Inda tayi rubutun da harshen Turanci tana fadin “My Son” wato Danta.
Da ganin hakan mutane sun shiga wani hali,kamar yadda kuka sani jarumar ta bayyanawa gidajen jaridu da dama cewa ita Budurwa ce bata tabayin aure ba ballantana kuma da.
Sai dai har yanzu jarumar batayi Wani cikakken bayanin da za’a fuskanci abunda take nufi ba.
Www.labarai.com.ng