
Tuni dai mutane da dama ake ta cece kuce akan wata jarumar ce ta dace ta fito ta maye gurbin Jaruma Nafisat Abdullahi a shirin LABARINA.
Haka dai mutane suka dinga bayyana ra’ayoyin su daban-daban.
Shin ku wa kuke ganin tafi dacewa ta maye gurbin Sumayya a cikin shirin Labarina din?
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan 👇