IZZAR SO EPISODE 65
Dalilin Rashin Sakin IZZAR SO EPISODE 65 Daga Lawan Ahmad
Ana rade radin cewa yanzu haka ana daukar cigaban shirin fim dinnan mai farin jini wato Izzar So,ko damuka leka shafin Instagram din Jarumin mun tarar da yadda yake godiya bisa wani daracta absa ziyartarsa da yayi izuwa wajen daukar cigaban shirin.
Zaku iya Jin cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ๐๐๐
Www.labarai.com.ng