Labaran Kannywood
Trending

Dalilin dayasa na kira matan Kannywood da karuwai – Musa Mai Sana’a

Fitaccen jarumin barkwancin nan Musa Mai Sana’a ya bayyana a cikin wani bidiyo yana yin wani abu mai siffar wa’azi ko kuma muce kukan kurciya,wanda jama’a dama suj dangwala mishi absa gaskiyar daya tsage a cikin guntun bidiyon daya saki a shafin sa na Instagram.

Bayan da gidan jaridar VOA Hausa suka tuntube shi ya bayyana cewa hakan ya faru ne a cikin wani shiri mai dogon zango daya ke dauka amma beyi hakan domin musgunawa wasu ba.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon dukan abunda Jarumin ya fada da kuma amsar daya bawa manema labarai anan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!