Tsofaffin Wakoki
Dagamanet Agadez – Labarin giya

Dagamanet Agadez – Labarin giya
Tsohuwar Wakar Yan Matan Niger me suna “Labarin giya” Wacce Suka yita akan irin halin Rayuwar masu shan giya da kuma yadda suke karewa.
Domin Sauraron Cikakkiyar Wannan Waka danna akan faifan bidiyon dake kasa 👇