Labaran Kannywood
Daga yawon bude idanu, Maryam Yahaya ta garzaya zuwa kasa mai tsarki

Idan baku manta ba,a satin daya gabata ne muka kawo muku labarin yawon bude idanu da jaruma Maryam Yahaya taje yi kasar England, babban birnin London.
Jarumar ta shilla kasa mai tsarki dinne a shekaran jiya,an gano jarumar ta wallafa hotunan ta a shafin ta na Instagram a Masallacin Annabi S.A.W Mai Alfarma dake birnin Madina.
Ga hotunan anan kasa,kada ku manta kuci gaba da ziyartar wannan shafin domin samun labarai da dumidumin su, mungode!