Labaran Kannywood

Daga Yanzu Na Cire Hannu Na A Lamarin Yaron Nan Dan Bauchi Dana Taimaka masa Domin Yaki Zama Gidan Iyayensa cewar Aisha Humaira

Daga Yanzu Na Cire Hannu Na A Lamarin Yaron Nan Dan Bauchi Dana Taimaka masa Domin Yaki Zama Gidan Iyayensa cewar Aisha Humaira

Naso na taimaki yaron nan dan jihar Bauchi har Tsawon rayuwa sa,amma abin yafi karfi na, babu irin taimakon da banyi masa ba amma yaki yadda ya zauna a wajen iyayen sa, dan haka yanzu bani ba shi,kuma ina kira ga hukuma da su shiga tsakanina da shi.

An fada min yazo Kano sabi da ni har yana suma nazo na dauke shi nayi nayi masa hidima aka kira mahaifan sa suka zo suka daukeshi amma da akaje tasha sai suka nemi shi suka rasa ya sulale ya sake dawowa, bayan da iyayen sa suka gaji da neman sa sai suka koma gida Bauchi suka barshi.

Sai aka kirani a waya akace min yaron nan ya sake dawowa sai na sake yi masa hidima tare da daukar dawainiya sake maidashi gida, aka je wajen hukumar husba akayi rubutu aka dauki yaro akaje har Bauchi aka samu dattawan unguwarsu da mahaifansa aka dankashi a wajen su amma da maidashi ba afi kwana biyu ba sai gashi ya sake dawowa.

Sabi da haka Allah ya gani nayi iya kokari na na dauka yaron zai kwantar da hankalin sa ne ya tsaya gaban iyayen sa na taimakeshi ta hanyar daukar nauyin karatunsa tare da bada mahaifiyar jari amma yaki, sai ya rika wani Acting na borin karya yana cewa wai shi tare yakeso mu zauna, ina zama wuri daya zai yuwu ni da Sana’a ta ba ta zama wuri daya ba ce

Dan haka yanzu duk wanda yaganshi karya kara kirana ya fada min yanzu ba ni ba shi,

Jaruma Aisha Humaira a wani faifan bidiyo.

Me zaku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!