Islamic Admonishes
Dabi’un Manzon Allah S.A.W |Arewavlog.com
Dabi’un Manzon Allah S.A.W
Yawan Kyauta
Karamci
Girmamawa
Afuwa
Karbar Uziri
Gaskiya
Rikon Amana
Cika Alkawari
Mutuntawa
Hakuri a kan abinda yake da ikon ramawa
Jinkan Marayu
Tausayin Talaka
Manta sharri
Rike alkhairi
Rashin cin amanar
abota
Sune mafi kyawun
abin koyi ga
Musulmin kirki
Soyayya ga
Manzon Allah
Sallallahu Alaihi
wa Sallam
sannan koyi da
Dabiunsa
Allah
Ya Arzurta mu da
Soyayya ta Hakika
ga
Manzo
Alaihissalam
Dan ALLAH ka aikawa koda mutum 10 ne sabida (Arziki manxan Allah s.a.w)
Www.labarai.com.ng