Labaran Duniya
Trending

Da Dumi-Dumi:Anga Watan Ramadan a kasar Saudiyya Yanzu-Yanzu

Labarin dake shigo mana yanzu an tabbata anga watan Ramadan a kasa mai tsarki (Saudi Arabia).

Labarin ta fito ne daga hukumar Masallatan kasar wadda akewa lakabi da suna “Haramain Sharifain”.

Kamar yadda kuke gani a wannan hoton dake kasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!