Labaran KannywoodLABARINALABARINA SEASON 3

Da Dumi-Dumi An Dakatar Da Shirin LABARINA Series Yanzu-Yanzu ~ Aminu Saira

Labarin da yake zuwar mana yanzu ya tabbatar da cewa an dakatar da wannan shahararren shirin mai dogon zango na LABARINA SERIES,sanarwar ta fito ne daga mai bada umarnin fim din wato Malam Aminu Saira.

Saira din yace suna bawa jama’an duniya Masoya shirin hakuri absa rashin sanar da dakatar da shirin ya kara da cewa baya kasar ne shiyasa sanarwar bata fito da wuri ba.

Sai dai masu sharhi akan abubuwan dake faruwa suna ganin cewa hakan ta faru ne sakamakon fitar jaruma Nafisat Abdullahi daga cikin shirin.

Zaku iya kallon cikakkiyar sanarwar da Aminu Saira yayi anan kasa 👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!