Ikon Allah
‘Da Bakina Nake Yin Rubutu Da Kuma Komai’ ~ Labarin Wani Yaro Daya Bawa Duniya Mamaki – Labarai.com.ng

‘Da Bakina Nake Yin Rubutu’ ~ Labarin Wani Yaro Daya Bawa Duniya Mamaki
Labarin wani matashin yaro da yake da cutar nakasta a wata kasa dake cikin Afrika,a yayin da “Yan jaridu suke tambayar shi ta yaya yake gudanar da rayuwar shi yana nuna musu cewa komai yanayi ne da bakin shi hatta rubutu a Makaranta.
Sun tambayi me yake son yaga ya zama idan ya girma,sai yayi murmushi yace yana son ya zama Dan Sanda wato ‘Police’ a Turance.
Wannan ba shine karon farko ba da akaga mutane Wanda suke da iriyar cutar da take damun shi.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi da yaron da Kuma Iyayensa da kuma sauran mutanan garin su👇👇👇👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng