Labaran Duniya

DA ƊUMI-ƊUMI: Farashin man fetur ya tashi zuwa N617

DA ƊUMI-ƊUMI: Farashin man fetur ya tashi zuwa N617

Farashin litar man fetur ya tashi daga zuwa Naira 617.

Jaridar Aminiya ta rawaito cewa farashin litar man ya yi tashin gwauron zabi da ga N539 zuwa N617 a gidajen mai na NNPC da ke Abuja.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!