Sani Garba SK

Cutar Datayi Ajalin Jarumi Sani Garba SK

A yau Laraba 15 ga watan Disamba Allah yayiwa jarumi Sani Garba SK rasuwa، jarumin kafin ya rasu yayi fama da doguwar rashin lafiya wadda daman ta jima tana damun sa a tsaitsaye.
Jaruman Kannywood da dama manyan su da kanana sunyi alhinin sanar da mutuwar jarumin,Allah yajikansa yasa ya huta.
Zaku iya kallon cutar datayi ajalinsa anan kasan👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!