Labaran Kannywood
Trending

Cikin Murna: Yadda Sadiya Haruna tayi bayan an saki kaninta da “yan sanda sukayi

Ga duk wanda yake bibiyar abubuwan dake wakana a cikin masana’antar Kannywood a “yan kwanakin nan ya kwana da sanin cewa Sadiya Haruna tayi Ikirarin cewa wasu wadanda bata sani ba sunzo zasu zuba mata acid kuma tana tsammanin cewa masu garkuwa da mutane ne,haka dai daga karshe mukaji cewa ashe Jaruma Teema Makamashi ce tasa “yan sanda su kamo ta.Sai

Sai kwatsam yanzu bayan yan sandan sun sakar mata Kaninta da suka kama a sanadiyar ta,tayi wani bidiyo tana kuka da murna kamar tana hauka.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan 👇 👇👇

https://youtu.be/Gkgm4QyyDJ4

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!