Labaran Nishadi
Cikakkiyar Hira Da Salim Smart Wanda Yayi Wakar Labarina Ta ‘Kaddarar Rayuwa’

Hira da fitaccen fasihin mawaki wanda ake yayi a wannan lokacin,mawakin ya yi bayani game da rayuwar shi da tarihin shi da kuma wasu abubuwan da duk masoyin mawakin Salim Smart zai so yaji.
An haifi mawakin ne a Dorayi karamar hukumar Gwale dake Kano, Najeriya.
Ga cikakken bidiyon da gidan Talabijin din YourNorthTV suka gabatar anan kasa 👇👇
Salim inagaisuwa maigida
Maigidana ykk