Labarin Mutuwa
Cikakken Tarihin Dr Ahmad BUK Daga Bakin Sheikh Aminu Daurawa Full Video

Dr Aminu Ibrahim Daurawa ya bayarda tarihin Marigayi Sheikh Dr Ahmad BUK wanda wasu sukafi sani da Bamba ko kuma Kala Haddasna.
Allah yayiwa babban malamin rasuwa ne a jiya Juma’a 7 ga watan Junairun shekarar 2022. Muna rokon Allah yajikansa yasa ya huta.
Ga cikakken Tarihin Malam Dr Ahmad BUK (Bamba) daga bakin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇👇