Labaran Kannywood
Cashiyar Maryam Yahaya A Karon Farko Da Momme Gombe Da Nana Izzar So Bayan Rashin Lafiyarta ~ Labarai.com.ng
Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood wadda tarihin Kannywood baze taba cika ba saida ita saboda irin gudunmawar data bada wajen tafiyar da masana’antar Kannywood din Maryam Yahaya.
Tun bayan murmurewar jarumar yau a karon farko an gano jarumar ta saki bidiyon ta tare da sauran jaruman Kannywood biyu Momme Gombe da kuma Nana Izzar So a salon hawan wata waka da ake yayi a shafin sada zumunta na TikTok.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ๐๐๐๐๐๐
Www.labarai.com.ng