Labaran Duniya

Buhari ya bayarda umarnin a cire takunkumin da aka ƙaƙabawa shafin Twitter a Nigeria.

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayarda umarnin a sake buɗe tare da cigaba da amfani da shafin Twitter a Nigeria, bayan shafe aƙalla watanni shida a kulle.

Wannan sanarwar tana ƙunshe cikin wani labari da mataimakin Buhari na musamman ta shafukan sada zumunta Bashir Ahmed ya wallafa a shafinsa na Facebook.

Janyewar ana sanar zata fara aiki da misalin 12:00am na dare.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!