Uncategorized

Buhari Ne Na 16 A Musulmai Masu Fada Aji A Duniya – Labarai.com.ng

 An bayyana Shugaba Muhammadu Buhari acikin Musulman duniya dake fada aji,Buhari yayi nasarar zuwa na 16 acikin Musulmai guda dari biyar (500) masu fada ji a duniya.

Hadimin Shugaba Muhammadu Buhari,Bashir Ahmad ne ya wallafa hakan a shafinsa na Facebook.

Ga dai hotunan labarin kamar haka;

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!