Labaran Duniya

Buhari Da Pantami Kuji Tsoron Allah ~ Falalu A. Dorayi

 Fitaccen daracta kuma jarumi a masana’antar Kannywood Falalu A Dorayi ya bayyana a shafukan sa na sada zumunta kamar haka:

Ana maganar rayuka sun salwanta ciki hadda na Jarirai, Shugabanni sama na shirin Kaddamar da littafin Bisi Akande. 

Akande da littafinsa, sunfi Mutanen da aka KONE kenan.


Na dauka in masifa ta faru, ta cigaba faruwa, Jagorori ajjiye komai suke suyi aiki tukuru wajan ganin sun kawo karshenta ko rage mata karfi.


Ko da yake ba abin mamaki ba ne, Jagororinmu sai kana da muhimmanci suke zuwa inda kake, duk kuwa da irin azabar da kake sha gun ‘Yan Ta’adda


Duk tsayin GONA dai akwai KUNYAR karshe.

(2023)

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!