Labaran Kannywood

Bikin Mawaki Abdul D. One Ya Girgiza Kannywood, Kalli Yadda Aka Rakashe – Labarai.com.ng

 Hotuna daga gurin bikin mawaki Abdul D. One,idan baku manta ba Abdul yana daya daga cikin manyan mawakan Kannywood wanda suke tashe a wannan lokacin,mawakin wasu sukan kasa gane wakar shi data mawaki Umar M Shareef saboda mawaki Umar M Shareef yana yawan hawa wakokin shi.

Sai daga baya ne Abdul din ya bayyana kanshi har duniya ta sanshi kuma yana daya daga cikin mawakan Kannywood wanda duniya baza ta taba mantawa dashi ba.

Wana fata kuke yiwa angon?

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!