Labaran Kannywood
Bikin Jarumi Shamsu Duniya Ya Bawa Duniya Mamaki – Labarai.com.ng
Tuni dai bayan hotunan Jarumi Shamsu sun baza shafukan sada zumunta ana fadin cewa Jarumin yayi aure,dai daga bisani muka leka shafin Jarumin na Instagram,Jarumin sun dauki wadannan hotunan da suka jawo Cece Kuce ne a wani Shiri da suke dauka Mai suna ‘Daga Dinner’.
Shin wana fata kuke yiwa Jarumin?
Www.labarai.com.ng