Uncategorized

Bidiyon Wakar Lamba ta Umar M Shareef Tare Da Maryam Yahaya 2022

Bidiyon sabuwar wakar mawaki Umar M Shareef mai suna LAMBA.

Bayan jaruma Maryam Yahaya ta gama murmurewa sai kwatsam aka ganta ta ta bayyana a cikin wannan shahararriyar wakar Hausar mai suna LAMBA wadda fitaccen mawakin nan mai suna Umar M Shareef yayi.

Mutane da dama sunyi mamakin ganin Maryam Yahaya din a cikin bidiyon wakar duk da kasancewa shine bidiyon ta na farko a Kannywood bayan fama da rashin lafiya.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakkiyar wakar anan kasa 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!