Labaran Nishadi

Bidiyon Tsaraicin Wasu Jaruman Kannywood Ya Girgiza Duniya

Da yawa yawan jaruman Kannywood suna da wani abu wanda aka taba bayyanawa duniya ba tare da sanin su ba kuma ba tare da sun so bayyanar hakan ba.
A shekarun baya idan baku manta ba ansaki bidiyon Tsaraicin Jaruma Maryam Booth wanda bidiyon ya tada Hankulan Jama’a matuka da gaske,bayan bayyanar bidiyon, jarumar ta zargi wani tsohon saurayin ta da cewa shine ya saki bidiyon tsaraicin nata saboda ya bukaci kudi daga gareta ita kuma taki bashi hadin kai har yasaka ya fidda fefen bidiyon.
Sai dai cewa har yanzu ba’a san inda maganar ta kwana ba bayan jarumar ta maka Tsohon Saurayin nata a gaban kotu.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!