Labaran Kannywood

Bidiyon Rawar Iskancin Sadik Sani Sadik Ya Tada Kura A Kannywood

Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood Sadik Sani Sadik,jarumin yayi tashe sosai da sosai,sai dai an kwana biyu ba’a ga jarumin ba a cikin shirye-shiryen da ake gudanarwa a cikin masana’antar.
Bayyanar Bidiyon Jarumin suna rawar fitsara a bainar jama’a ya jawo cece kuce a inda mutane da dama suke cewa bai dace ace Jarumin yayi hakan ba.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!