Labaran Kannywood

Bidiyon Maryam Yahaya Akan Cinyar Wani Ya Girgiza Kannywood Baki Daya – Labarai.com.ng

Bayyanar bidiyon fitacciyar jaruma a cikin masana’antar Kannywood Maryam Yahaya ya tada kura a shafukan sada zumunta.
Idan baku manta ba Maryam Yahaya tayi fama da rashin lafiya a watannin baya,Amma yanzu haka jarumar ta warke kamar batayi ba.
Bayyanar bidiyon nata ya saka masoyanta da dama acikin wani mawuyacin hali.
Jarumar idan baku manta ba tauraruwarta ta fara haskawa ne daga wani fim da akayi mai suna Mansoor.
Kada dai mu cika ku da surutu zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!