Labaran Kannywood

Bidiyon Jaruma Aisha Izzar So Ya Tada Kura A Masana’antar Kannywood

Wani faifan bidiyo na Jarumar Kannywood Aisha Najamu wacce da yawan mutane sukafi sani da suna Aisha Izzar So.

Jarumar ta bayyana ne a cikin wani guntun bidiyo a shafin ta na TikTok, jarumar tayi bidiyon ne a kwance wanda daga bisani akaga wani a kusa da ita wanda dai abun bai yiwa wasu daga cikin masoyan jarumar dadi ba.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://youtu.be/JL286OW9cjw

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!