Labaran Kannywood
Bidiyon Halima Atete ya bawa mutane mamaki

Jarumar an wallafa bidiyon na ta ne a wani shafin gidan kwalliya da kuma shafin gidan hoto,wanda aka nuno ta ba yadda aka saba ganin ta a baya ba duba da tayi aure a watannin baya.
Tuni mutane suka fara mata fatan sauka lafiya da kuma ya Albarkaci zuri’ar tasu,wasu kuma suna ganin kamar wani abun ne na daban ya samu fuskarta,haka dai mutane suka dinga bayyana ra’ayoyin su a karkashin bidiyoyin,ga bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!