Tsaro

Bidiyo: ‘Yan mata masu safarar bindigu ga ‘yan bindiga a dajin Kaduna sun shiga hannun hukuma

Yanzu-Yanzu Asiri ya tonu! ‘Yan mata masu safarar bindigu ga ‘yan bindiga a dajin Kaduna sun shiga hannun hukuma.

An kama wasu ‘yan mata da hannu dumu-dumu wajen safarar miyagun makamai zuwa ga ‘yan fashin daji na jihar Kaduna.

‘Yan matan sunyi bayani cikakke akan inda suke karbo makaman da kuma wadanda suke kaiwa,cikin su akwai wadda ta bayyana cewa an taba kamata a baya,amma daga bisani aka saketa bayan anje kotu.

Ba tare da bata lokaci ba zamu sanya muku bidiyon ku kalla,Allah ya tsare mana Imanin mu ya tsaremu daga aikata aikin dana sani Amin!

Ga bidiyon:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!